π•Žπ•Œπ•‹π”Έβ„ ℕ𝔼ℙ𝔸



Suna masu bawa kowa hakuri abisa tseko da ake samu na rashin samun yalwatacciyar wuta cikin dare ko rana.

wanda hakan ya biyo bayan wata yar matsala wanda insha Allah cikin karamin lokaci zaa samu sauyi.

kuma sun Qara da cewa matukar abinda suke shiri ya samu za a samu wadatacciyar wuta cikin watan RAMADAN.

Allah ya basu ikon gyarawa.

2 Comments

Post a Comment
Previous Post Next Post