α΄ duk sanda kuke da bukata komin nisan wuri da yardar Allah kayanmu zai iso zuwa gareku.
Cikin farashi mai rahusa ga ingantattun kayan dafa abinci kama daga murhu,tukunya ta aluminium ko yar zamani food flask,tea cup da sauran nau'o'in kayan sufurin Gida.
Ga masu bukatar daidai ko sari maza garzayo cikin Garin Jamaare layin Jarma Jatau Road daura da shagon Alhaji Samaila Danejin jamaare.Ko Atuntubemu ta lambar waya kamar haka:
0806 068 8717
08136625520
08136569442
