FARUK m INUWA matashin mawakin Hausa ne wanda ya kware wajen zakulowa masu sauraro kalamai masu kama da sanya nishadi da santi ga iya tarairayar soyayya tamkar a gidan aure.
Ga mai bukatar sauraron kalaman sa cikin wakarsa maza danna download Dan saukewa awayarka.
DOWNLOAD
https://res.cloudinary.com/dm9fojgoe/video/upload/v1706013131/faruk_2_sspkkd.mp3
