GA MABUDIN ALJANNA



KODAN DAI GININ MASALLACI NE !!!

Hakika Allah shine gagara buwayi domin duk wani aiki Saida amincewarsa da yarda.
Abisa hakane muke ƙara miƙa saƙon barar taimako wurin yan uwa musulmi don ganin ginin wannan masallaci yasamu kamar yanda muke gani cikin hotuna.
 Mutanen wannan yanki su koka matuka abisa rashin samun wurin ibadah kama daga sallar asubah har zuwa isha.
Mutum yana magidanci amma wasu lokutan dole saidai ayi sallah cikin gida saboda kubutar lokaci.
  Wannan unguwa mai suna CIKA MADARI kowa yasan irin jihadin da akayi kafin samun gyaruwar al'ummar yankin amma yanzu yara suna tasowa babu islamiyya awannan yankin babu masallaci balle su fara sallah harma abin yabi jikinsu.
Ya Allah ka taimaki duk wanda ya bada shawara ko taimako na kayan aikin ginin dakinka ka yalwata masa arzikinsa alfarmar Annabi Muhammad (saw).

Domin karin bayani 
08136569442


https://res.cloudinary.com/dm9fojgoe/image/upload/v1705963157/cld-sample-4.jpg
Post a Comment (0)
Previous Post Next Post