ALLAH SARKI: Ƴan Mata 17 Dake Zaune A Gidan Yari, Sun Gabatar Da Walimar Saukar Al-Kur'ani Mai Girma A Garin Minna, Babban Birnin Jihar Neja.
KAMAR YADDA QURANI YAKE CETO A LAHIRA YAKAMATA YAYI CETO A DUNIYA: Yan matan da suka sauqe Qur'ani a gidan gyaran hali in dai laifinsu befi qarfin ceto ba, to yakamata don Allah gobnatin jahar su ta fitar da su, saboda darajar Qur'ani, kamar yadda Qur'ani zeyi ceto a lahira to ya Kamata yayi cito daga duniya, Allah yasa Haka
Sheikh Imam Aminu Rabi'u

